YADDA ZAKA ZAMA APP DEVELOPER CIKIN SAUKI.
Wannan damace gaduk wanda yake sha'awar koyan Android app idan kabari wannan dama tawuceka kai kaso kai kaso domin baka da tabbacin zakasamu wata.
ZAMU KOYAR DA ANDROID APPS WANDA ZASU TAIMA KAMAKA WAJEN BUNKASA KASU WANCINKA KAMAR:-
*Website application
*YouTube channel application
*Website blog application
*Chatting application
*Game application
*Mp3 application
*Videos application
Dasauran su.
Duk wannan zamu koyar dasu a WhatsApp group cikin video dakuma a rubuce.
Gaduk mai bukata zaiyi (RIJISTA) akan kudi naira dari biyu kaca (#200)
Inkanada sha'awar koya kai min magana gamasu karatu acikin website kuma zakuga link akasa ansa DANNAN sai ku danna domin zuwa contact Dina Allah yabada sa'a.
👇👇👇
Comments
Post a Comment