Posts

Showing posts from April, 2022

YADDA ZAKA ZAMA APP DEVELOPER CIKIN SAUKI.

Image
Wannan damace gaduk wanda yake sha'awar koyan Android app idan kabari wannan dama tawuceka kai kaso kai kaso domin baka da tabbacin zakasamu wata. ZAMU KOYAR DA ANDROID APPS WANDA ZASU TAIMA KAMAKA WAJEN BUNKASA KASU WANCINKA KAMAR:- *Website application *YouTube channel application *Website blog application *Chatting application *Game application *Mp3 application *Videos application Dasauran su. Duk wannan zamu koyar dasu a WhatsApp group cikin video dakuma a rubuce. Gaduk mai bukata zaiyi (RIJISTA)  akan kudi naira dari biyu kaca  (#200)  Inkanada sha'awar koya kai min magana gamasu karatu acikin website kuma zakuga link akasa ansa DANNAN sai ku danna domin zuwa contact Dina Allah yabada sa'a. 👇👇👇 DANNANAN

YADDA ZAKA CIKI TALLAFIN KUDI NA MATA DAGA HUKUMAR BRAVE WOMEN.

Image
Yadda Zaku Cike Sabon Tallafin Kudi na Mata daga Hukumar BRAVE WOMEN Wannan wani sabon Shirine mai Suna BRAVE WOMEN wato (Business Resilience Assistance for Value-adding Enterprises for Women) Shiri ne da aka shiryashi domin taimako da kuma bada tallafi tare da habbaka kimar Mata. Shirin Mata na BRAVE yana mai da hankali ne don haÉ“aka Æ™arfin Æ´an kasuwa mata a cikin yanayi mara Æ™arfi da haÉ“aka damar kasuwancin su don haÉ“aka ta hanyar haÉ“aka iyawa da samar da kuÉ—i. An kaddamar da shirin ne a kasashen Yemen, Najeriya, Burkina Faso, Najeriya Shirin dai ya ci karo da wata yarjejeniya da kungiyar Bankin Raya Musulunci (IsDBG) da Tarayyar Najeriya (Ma’aikatar Kudi ta Tarayya ta wakilta) da Bankin Masana’antu (BOI) aka sanya a matsayin Hukumar zartarwa ta kananan hukumomi (LEA) Dalar Amurka miliyan 14.27 wanda yayi daidai da ₦11,252,415,213.00 An bude Wannan shiri a 1/4/2022 Za a Rufe Ranar: 30/4/2022 Bayada wuyar cikewa ga abubuwan da zaki saka kawai 👇 NAME D.O.B STATE L/G Email ...

YADDA AKE HACKING DIN KOWANE WI-FI NETWORK

Image
Sauda dama zakaje wani guri ko wata ma'aikata kamar banki, makaranta ko kuma zakaga wifi kanason kayi amfani dashi amma sakamakon bakasan password ba bayanda zakayi. Kokuma kanaso kayi amfani da datan wani amma wifi dinshi yanada password. Wannan application din zai taimakama sosai wajen kagama kayi amfani da duk wani wifi dake kusa dakai. Dafarko Zakaje play store kai download din app mai suna (INSTABRIDGE). Bayan kasauke saika bude app din bayan yabude kaduba daga kasa zakaga (SKIP) saika danna gun. Zaka shiga ciki kai tsaye zebaka duk wani wifi dake unguwa dakake da kuma password din wifi din to daga nan saika zabi wanda yafi maka kowanda kakeso kai amfani dashi sannan kasa shi a wanka CONTACT US  for more info Thanks.

GABATARWA

Image
Dasu nan Allah mai rahama maijinkai dukkan godiya ta tabbata ga Allah ubangiji shikadai barka da zuwa shafinmu zamu baka duk wata gudun mawa abangaren internet , graphics desig ,app development , hacking  da sauranau