YADDA AKE HACKING DIN KOWANE WI-FI NETWORK

Sauda dama zakaje wani guri ko wata ma'aikata kamar banki, makaranta ko kuma zakaga wifi kanason kayi amfani dashi amma sakamakon bakasan password ba bayanda zakayi.

Kokuma kanaso kayi amfani da datan wani amma wifi dinshi yanada password.

Wannan application din zai taimakama sosai wajen kagama kayi amfani da duk wani wifi dake kusa dakai.

Dafarko
Zakaje play store kai download din app mai suna (INSTABRIDGE).

Bayan kasauke saika bude app din bayan yabude kaduba daga kasa zakaga (SKIP) saika danna gun.

Zaka shiga ciki kai tsaye zebaka duk wani wifi dake unguwa dakake da kuma password din wifi din to daga nan saika zabi wanda yafi maka kowanda kakeso kai amfani dashi sannan kasa shi a wanka

CONTACT US for more info
Thanks.

Comments

Popular posts from this blog

GABATARWA

YADDA ZAKA CIKI TALLAFIN KUDI NA MATA DAGA HUKUMAR BRAVE WOMEN.